Posts

LAN NETWORKING

Image
 YANDA ZAKA HADA LOCAL AREA NETWORK (LAN) A GIDA KO OFFICE GABATARWA

HAUSA WEB SERVER

Image
YANDA AKE HADA WEB SERVER A GIDA KO OFFICE Matakin farko da ake bi domin hada server shine samar da internet network mai karfi wanda zai naka damar kulawa da Dadi mai yaws na web traffic, tare da baka damar uploading  ko downloading a cikin 1-  Samo Hardware Abu na biyu shine zaka samo kayyan hardware wadanda zasu baka damar da hada web server dinka. Ana bukatar  pc desktop ko laptop mai 2G ram,  60G hard disk drive, dual core processor mai 2Ghz, sub port da DVD drive. 3. Install operating system  (OS) Baya ga samun hardware, abounds are bukata shine  OS, wannan gasar Tanya bukatar ka nasty domin abar wane is ya fi maka tsakanin window os da Linux domin gudanar da wannan aiki na ka. A.  Windows OS Muhimmin abun lura akan Windows OS shine ba a amfani dashi kyauta wajen hada server sai an biya kudin license sannan sure bada dama. Mafia yawa suna amfani da Windows wajen hada home server kasancewar amid sabawa dashi fiyevda Linux. Kuna Shi yan...

BASIC COMPUTER SYSTEM ll

Image
software   sune tsare-tsare ne (programme) wanda keba computer damar fahimtar abinda mai amfani da ita yake so ta aiwatar. Misali Windows, spreadsheet, Ms software etc. Human ware:  human ware shine mai sarrafa computer.   SYSTEM UNIT  computer na kunshe da sassa (unit) guda hudu;  1. sashen shigar da bayanai (input unit),    2. sashin fitar da bayanai (output unit),  3. sashin masarrafi (control unit), da kuma  4. sashen mataskaci/ma'adana ( memory).      INPUT UNIT;  wannan sashe ya kunshi dukan bangarorin computer wadanda ake shigar da bayanai ta hanyar su. Duk bayanan da za a shigar to sune ake aiki dasu. eg keyboard, scanner, mic, light pen.  OUTPUT UNIT;  shi kuma wannan sashe ya kunshi dukan bangarorin da computer ke fitar bayanai ta hanyar su kamar speaker, monitor, printer etc.  CONTROL UNIT:  shi control unit shine sashen da ke sarrafa computer. wannan ofsashe shike ɗauke da alhakin...

BASIC COMPUTER SYSTEM I

Image
MU KOYI COMPUTER  Me ake nufi da na'ura mai ƙwaƙwalwa (what is computer)?  Na'ura mai ƙwaƙwalwa (computer) na nufin mashin mai amfani da wutar lantarki, wanda ke karbar danyun bayanai (data), ya sarrafa su izuwa sakamakon bayanan (information). Computer nada saurin aiwatar da aiki, kuma tana da sauki koyo, haka zalika tana aiwatar da aiki mai kyau da inganci.    computer components.   computer ta kunshi components guda Uku, gasu kamar haka;  1. Hardware 2. software  3.  human ware.   hardware sune dukan bangarorin computer wadanda ake amfani dasu wajen shigar da bayanai ko fitar da bayanai da ajiye bayanai.

MU KOYI COMPUTER

me ake nufi da na'ura mai ƙwaƙwalwa? Na'ura mai ƙwaƙwalwa (computer) na nufin mashin mai amfani da wutar lantarki, wanda ke karbar danyun bayanai (data), ya sarrafa su izuwa sakamakon bayanan (information). Computer nada saurin aiwatar da aiki, kuma tana da sauki koyo, haka zalika tana aiwatar da aiki mai kyau/inganci. computer components. computer ta kunshi components guda Uku, gasu kamar haka; Hardware, software da human ware. hardware sune ake amfani dasu wajen shigar da bayanai, fitar da bayanai ko ajiye bayanai. 1. Hardware shine bangarorin da suke a bayyane a zahiri, wadanda za a iya gani da ido kuma za'a iya taba su. 2. software sune tsare-tsare ne (programme) wanda keba computer damar fahimtar abinda mai amfani da ita yake so ta aiwatar. Misali Windows, spreadsheet, Ms software etc. 3. Human ware: human ware shine mai sarrafa computer. SYSTEM UNIT computer na kunshe da sassa (unit) guda hudu; 1¹ shigar da bayanai (input unit), sashin fitar da baya...
Image
Login Login × Username Password Login Remember me Cancel Forgot password?
First Name: Last Name: Father Name: Gender: Male Female Email: Age: Country: Please select India United State China Japan Favorite Fruit: Apple Mango Orange Banana Pineapple Guava Pear Fig Papaya Graphs Contact Number: Address:

#3 hanyar samun kudi a internet

Image
Hanyar samun kudi a Internet   masu sauraren mu barkan mu da saduwa  a wannan shiri namu mai taken Hanyar samun kudi a internet (Digital marketing).  a wannan karon zamu cigaba daga inda muka tsaya a baya.  Idan ba'a manta ba mun fara bayani akan Buɗe shafin yanar gizo (website).  To Yanzu zamu tashi akan abu na biyu, watau REFERRAL: ma'ana jagora.  jagora itama hanyace da ake samun kudi da ita a internet, wanda kamfanoni ke bawa mutum dama akan jagoranci, yayinda zasu rika biyan mutum akan jagoranci da yayi na janyo wani ya yi rijista da kamfanin ko kuma ya sayi kayan kamfanin. Wasu ma daga cikin kamfanonin suna ba mai jagoran 10% na abinda wanda aka yiwa jagora yasamu .  ma'ana duk abinda Wanda ka janyo yasamu to zaka sami 10% ba tare da an rage nasa ba. idan kuna bibiyan mu zamu kawo muku sunayen kamfanin dake bada irin wannan damar.  Haka kuma a karo na gaba kuma zamu tashi akan ; HAƊA MANHAJA (APPLICATION DEVELOPMENT).   KUCI GABA DA BI...

Hanyar samun kudi a Internet

Image
yanda ake samun kudi a internet Kashi na biyu   masu saurare barkan mu da saduwa a wannan lokaci.  Idan baku manta ba a shirin da ya gabata munyi alkawarin kawo muku cikakken bayani akan hanyoyin nan huɗu da ake samun kudi a internet. wanda hakan zai baka/ki Samar samun kudi a gida kuma a kowane lokaci.                                                                   Idan zaku tuna hanya ta farko da muka ambata itace;.                   BUƊE SHAFIN YANAR GIZO  Shafin yanar gizo (website) damace da ake samun kudi da ita ta kafar sadarwa ta intanet, Wadda kuma take tashe a halin yanzu.                                                 ...

#1 YANDA AKE SAMUN KUDI A YANAR GIZO ( INTERNET)

Image
  masu sauraren mu barkan mu da saduwa a wannan lokaci, kamar yadda aka sani cewa wannan shafi mai albarka an kirkira shine domin ilimantawa akan fasahar Da kere-kere . 

Fasahar sadarwa

Image
Masu sauraren mu da biyan mu, barkan mu da sake saduwa a  wannan makala tamu mai taken                   (fasahar sadarwa). Kamar dai yanda aka sani fasahar sadarwa fage ne na Musamman da ake kira da  "communication technology"  a turance, wanda yake kunshe da sassa daban daban, kamar Injiniyanci (Engineering), tsare-tsare (programming), tsarin sarrafa bayanai ( Data management system), wadanda sune manyan bangarori a fasahar sadarwa  ( communication technology).    Rabe-raben Fasahar sadarwa Fasahar sadarwa ta karkasu izuwa kashi hudu;- 1. Wayar salula ( phone )              2. Radiyo (Radio)              3. Talabijin (Television)              4. Internet ( yanar gizo) Duka wadannan an samesu ta hanyar fasaha ta zamani ta na-ura Mai ƙwaƙwalwa Wato " Computer" a turance. Wayar salula ( phone) , ɗaya ...

FASAHAR NOMA

Image
Barka da Wannan lokaci. A yau zamuyi bayani akan yanda ake yin noma a zamanance domin samun gwagwgwabar riba. Kamar yadda muka sani NOMA sana'a ce mai mutukar muhimmanci da baza a iya misaltawa ba. Don haka ga duk wanda ya yi shirin yin noma do wajibi ne gareshi yasan abubuwa kamar haka;- 1. Noman damina ne ko na rani 2. wace irin kasar noma nau'in abinda za a noma ke bukata. 3. A ina ake samun Iri mai inganci. 4.wace irin kulawa shukar ke bukata. 5. wane irin taki shukar ke bukata. 6. a ina ake siyasar da kayan gona da daraja. Wadannan suna daga cikin muhimman abubuwa da mai sha'awar noma Yakamata yasan su, kafin ya Fara aikin noman sa. kubiyo mu sannu a hankali zamu ci gaba da yi muku bayani dalla dalla.

F&K

Image
Barka da zuwa wannan shafi Mai Albarka