LAN NETWORKING
YANDA ZAKA HADA LOCAL AREA NETWORK (LAN) A GIDA KO OFFICE
GABATARWA
Mai sauraron da bibiyan mu barkan mu da sake saduwa a wannan tutorial namu, wanda zamu bayyana muku yanda ake hada networking na Local Area Network a cikin gudana ko a office naka. Idan mai sauraro ya fahimci wannan tutorial namu hakan zai bashi da da zai Ida samun kudi ta hanyar hada LAN ga masu bukata a gidajensu ko a office nasu. Sai ku biyo mu domin cigaba da shirin.
Steep 1.
Dafarko za ka samo router Da switchA- Router
Router ta kasance network hardware ce wadda take aiwatar da aiki automatically na sadar da kwamfutocin da akayi connection dinsu a wanna LAN, ta hanyar IP adrees . Router Tia ce zata ba network dinka damar yin connection da internet.
B- Switch
Shi switch tamfar nau'i ne na router, yanda aiki wajen ba kowace computer ko mobile phone da suka hi connection da wannan network damar yin communications da kowace daga cikin su. Switch automatically yanayin assign IP adrees kamar router, sai dai shi baya connectingda internet network.
Steep 2 power supply
A- Ka yi plugin din router dinka a electric socket domin samun lantarki
Kayi na Plug Ethernet cable a Router
A- Sai kayi connect din modem a WAN/INTERNET port dake bayan router dinka domin samun internet network Kayi connect na switch dinka domin kara samun damar fadada yawan adadin connection na LAN networking naka ta hanyar kara yawan routers da computers a network
Kayi connection Switch da Computer
D- Kayi connect din ethernet cable daga route-Switch, daga switch zuwa ga computer dinka, a LAN port dake gefen computer naka.
Step 3 Configuration
Bayan ka kammala dukan connection abinda ya rage shine configuration (internal set-up ).
A- Zaka saita computer guda a matsayin Dynamic Host Configuration Protocol (DHCP) server watau uwar garke.
DHCP server zata ba dukan computer din da suka connection da network din damar samun IP address da zaranan ka kamala dukanin Saite sisten da suka kamata. Zaka je settings>>global>>DHCP.
B - Verify the network connection
A wannan gabar Zakayi verifying na connection a kowace computer. Bayan nan kowace computer zata yi obtaining na IP addresses, yadda kowace daga cikin computers din zata iya yin magana da waninta. haka kuma zata Iya shearing na internet kai tsaye. Ka shiga settings>>Networks setting >> wireless Network connection >> connect.









Comments
Post a Comment