BASIC COMPUTER SYSTEM ll
software sune tsare-tsare ne (programme) wanda keba computer damar fahimtar abinda mai amfani da ita yake so ta aiwatar. Misali Windows, spreadsheet, Ms software etc. Human ware: human ware shine mai sarrafa computer. SYSTEM UNIT computer na kunshe da sassa (unit) guda hudu; 1. sashen shigar da bayanai (input unit), 2. sashin fitar da bayanai (output unit), 3. sashin masarrafi (control unit), da kuma 4. sashen mataskaci/ma'adana ( memory). INPUT UNIT; wannan sashe ya kunshi dukan bangarorin computer wadanda ake shigar da bayanai ta hanyar su. Duk bayanan da za a shigar to sune ake aiki dasu. eg keyboard, scanner, mic, light pen. OUTPUT UNIT; shi kuma wannan sashe ya kunshi dukan bangarorin da computer ke fitar bayanai ta hanyar su kamar speaker, monitor, printer etc. CONTROL UNIT: shi control unit shine sashen da ke sarrafa computer. wannan ofsashe shike É—auke da alhakin...