Posts

Showing posts from August, 2022

BASIC COMPUTER SYSTEM I

Image
MU KOYI COMPUTER  Me ake nufi da na'ura mai ƙwaƙwalwa (what is computer)?  Na'ura mai ƙwaƙwalwa (computer) na nufin mashin mai amfani da wutar lantarki, wanda ke karbar danyun bayanai (data), ya sarrafa su izuwa sakamakon bayanan (information). Computer nada saurin aiwatar da aiki, kuma tana da sauki koyo, haka zalika tana aiwatar da aiki mai kyau da inganci.    computer components.   computer ta kunshi components guda Uku, gasu kamar haka;  1. Hardware 2. software  3.  human ware.   hardware sune dukan bangarorin computer wadanda ake amfani dasu wajen shigar da bayanai ko fitar da bayanai da ajiye bayanai.