Posts

Showing posts from February, 2022
First Name: Last Name: Father Name: Gender: Male Female Email: Age: Country: Please select India United State China Japan Favorite Fruit: Apple Mango Orange Banana Pineapple Guava Pear Fig Papaya Graphs Contact Number: Address:

#3 hanyar samun kudi a internet

Image
Hanyar samun kudi a Internet   masu sauraren mu barkan mu da saduwa  a wannan shiri namu mai taken Hanyar samun kudi a internet (Digital marketing).  a wannan karon zamu cigaba daga inda muka tsaya a baya.  Idan ba'a manta ba mun fara bayani akan Buɗe shafin yanar gizo (website).  To Yanzu zamu tashi akan abu na biyu, watau REFERRAL: ma'ana jagora.  jagora itama hanyace da ake samun kudi da ita a internet, wanda kamfanoni ke bawa mutum dama akan jagoranci, yayinda zasu rika biyan mutum akan jagoranci da yayi na janyo wani ya yi rijista da kamfanin ko kuma ya sayi kayan kamfanin. Wasu ma daga cikin kamfanonin suna ba mai jagoran 10% na abinda wanda aka yiwa jagora yasamu .  ma'ana duk abinda Wanda ka janyo yasamu to zaka sami 10% ba tare da an rage nasa ba. idan kuna bibiyan mu zamu kawo muku sunayen kamfanin dake bada irin wannan damar.  Haka kuma a karo na gaba kuma zamu tashi akan ; HAƊA MANHAJA (APPLICATION DEVELOPMENT).   KUCI GABA DA BI...