Hanyar samun kudi a Internet
yanda ake samun kudi a internet Kashi na biyu masu saurare barkan mu da saduwa a wannan lokaci. Idan baku manta ba a shirin da ya gabata munyi alkawarin kawo muku cikakken bayani akan hanyoyin nan huɗu da ake samun kudi a internet. wanda hakan zai baka/ki Samar samun kudi a gida kuma a kowane lokaci. Idan zaku tuna hanya ta farko da muka ambata itace;. BUƊE SHAFIN YANAR GIZO Shafin yanar gizo (website) damace da ake samun kudi da ita ta kafar sadarwa ta intanet, Wadda kuma take tashe a halin yanzu. ...