Posts

Showing posts from December, 2021

FASAHAR NOMA

Image
Barka da Wannan lokaci. A yau zamuyi bayani akan yanda ake yin noma a zamanance domin samun gwagwgwabar riba. Kamar yadda muka sani NOMA sana'a ce mai mutukar muhimmanci da baza a iya misaltawa ba. Don haka ga duk wanda ya yi shirin yin noma do wajibi ne gareshi yasan abubuwa kamar haka;- 1. Noman damina ne ko na rani 2. wace irin kasar noma nau'in abinda za a noma ke bukata. 3. A ina ake samun Iri mai inganci. 4.wace irin kulawa shukar ke bukata. 5. wane irin taki shukar ke bukata. 6. a ina ake siyasar da kayan gona da daraja. Wadannan suna daga cikin muhimman abubuwa da mai sha'awar noma Yakamata yasan su, kafin ya Fara aikin noman sa. kubiyo mu sannu a hankali zamu ci gaba da yi muku bayani dalla dalla.