FASAHAR NOMA
Barka da Wannan lokaci.
A yau zamuyi bayani akan yanda ake yin noma a zamanance
domin samun gwagwgwabar riba.
Kamar yadda muka sani NOMA sana'a ce mai mutukar muhimmanci da baza a iya misaltawa ba. Don haka ga duk wanda ya yi shirin yin noma do wajibi ne gareshi yasan abubuwa kamar haka;-
1. Noman damina ne ko na rani
2. wace irin kasar noma nau'in abinda za a noma ke bukata.
3. A ina ake samun Iri mai inganci.
4.wace irin kulawa shukar ke bukata.
5. wane irin taki shukar ke bukata.
6. a ina ake siyasar da kayan gona da daraja.
Wadannan suna daga cikin muhimman abubuwa da mai sha'awar noma Yakamata yasan su, kafin ya Fara aikin noman sa.
kubiyo mu sannu a hankali zamu ci gaba da yi muku bayani dalla dalla.
Comments
Post a Comment