MU KOYI COMPUTER
me ake nufi da na'ura mai ƙwaƙwalwa? Na'ura mai ƙwaƙwalwa (computer) na nufin mashin mai amfani da wutar lantarki, wanda ke karbar danyun bayanai (data), ya sarrafa su izuwa sakamakon bayanan (information). Computer nada saurin aiwatar da aiki, kuma tana da sauki koyo, haka zalika tana aiwatar da aiki mai kyau/inganci. computer components. computer ta kunshi components guda Uku, gasu kamar haka; Hardware, software da human ware. hardware sune ake amfani dasu wajen shigar da bayanai, fitar da bayanai ko ajiye bayanai. 1. Hardware shine bangarorin da suke a bayyane a zahiri, wadanda za a iya gani da ido kuma za'a iya taba su. 2. software sune tsare-tsare ne (programme) wanda keba computer damar fahimtar abinda mai amfani da ita yake so ta aiwatar. Misali Windows, spreadsheet, Ms software etc. 3. Human ware: human ware shine mai sarrafa computer. SYSTEM UNIT computer na kunshe da sassa (unit) guda hudu; 1¹ shigar da bayanai (input unit), sashin fitar da baya...
Well
ReplyDelete