First Name: Last Name: Father Name: Gender: Male Female Email: Age: Country: Please select India United State China Japan Favorite Fruit: Apple Mango Orange Banana Pineapple Guava Pear Fig Papaya Graphs Contact Number: Address:
Popular posts from this blog
MU KOYI COMPUTER
me ake nufi da na'ura mai ƙwaƙwalwa? Na'ura mai ƙwaƙwalwa (computer) na nufin mashin mai amfani da wutar lantarki, wanda ke karbar danyun bayanai (data), ya sarrafa su izuwa sakamakon bayanan (information). Computer nada saurin aiwatar da aiki, kuma tana da sauki koyo, haka zalika tana aiwatar da aiki mai kyau/inganci. computer components. computer ta kunshi components guda Uku, gasu kamar haka; Hardware, software da human ware. hardware sune ake amfani dasu wajen shigar da bayanai, fitar da bayanai ko ajiye bayanai. 1. Hardware shine bangarorin da suke a bayyane a zahiri, wadanda za a iya gani da ido kuma za'a iya taba su. 2. software sune tsare-tsare ne (programme) wanda keba computer damar fahimtar abinda mai amfani da ita yake so ta aiwatar. Misali Windows, spreadsheet, Ms software etc. 3. Human ware: human ware shine mai sarrafa computer. SYSTEM UNIT computer na kunshe da sassa (unit) guda hudu; 1¹ shigar da bayanai (input unit), sashin fitar da baya...
BASIC COMPUTER SYSTEM ll
software sune tsare-tsare ne (programme) wanda keba computer damar fahimtar abinda mai amfani da ita yake so ta aiwatar. Misali Windows, spreadsheet, Ms software etc. Human ware: human ware shine mai sarrafa computer. SYSTEM UNIT computer na kunshe da sassa (unit) guda hudu; 1. sashen shigar da bayanai (input unit), 2. sashin fitar da bayanai (output unit), 3. sashin masarrafi (control unit), da kuma 4. sashen mataskaci/ma'adana ( memory). INPUT UNIT; wannan sashe ya kunshi dukan bangarorin computer wadanda ake shigar da bayanai ta hanyar su. Duk bayanan da za a shigar to sune ake aiki dasu. eg keyboard, scanner, mic, light pen. OUTPUT UNIT; shi kuma wannan sashe ya kunshi dukan bangarorin da computer ke fitar bayanai ta hanyar su kamar speaker, monitor, printer etc. CONTROL UNIT: shi control unit shine sashen da ke sarrafa computer. wannan ofsashe shike ɗauke da alhakin...
Well
ReplyDelete