Posts

#3 hanyar samun kudi a internet

Image
Hanyar samun kudi a Internet   masu sauraren mu barkan mu da saduwa  a wannan shiri namu mai taken Hanyar samun kudi a internet (Digital marketing).  a wannan karon zamu cigaba daga inda muka tsaya a baya.  Idan ba'a manta ba mun fara bayani akan Buɗe shafin yanar gizo (website).  To Yanzu zamu tashi akan abu na biyu, watau REFERRAL: ma'ana jagora.  jagora itama hanyace da ake samun kudi da ita a internet, wanda kamfanoni ke bawa mutum dama akan jagoranci, yayinda zasu rika biyan mutum akan jagoranci da yayi na janyo wani ya yi rijista da kamfanin ko kuma ya sayi kayan kamfanin. Wasu ma daga cikin kamfanonin suna ba mai jagoran 10% na abinda wanda aka yiwa jagora yasamu .  ma'ana duk abinda Wanda ka janyo yasamu to zaka sami 10% ba tare da an rage nasa ba. idan kuna bibiyan mu zamu kawo muku sunayen kamfanin dake bada irin wannan damar.  Haka kuma a karo na gaba kuma zamu tashi akan ; HAƊA MANHAJA (APPLICATION DEVELOPMENT).   KUCI GABA DA BI...

Hanyar samun kudi a Internet

Image
yanda ake samun kudi a internet Kashi na biyu   masu saurare barkan mu da saduwa a wannan lokaci.  Idan baku manta ba a shirin da ya gabata munyi alkawarin kawo muku cikakken bayani akan hanyoyin nan huɗu da ake samun kudi a internet. wanda hakan zai baka/ki Samar samun kudi a gida kuma a kowane lokaci.                                                                   Idan zaku tuna hanya ta farko da muka ambata itace;.                   BUƊE SHAFIN YANAR GIZO  Shafin yanar gizo (website) damace da ake samun kudi da ita ta kafar sadarwa ta intanet, Wadda kuma take tashe a halin yanzu.                                                 ...

#1 YANDA AKE SAMUN KUDI A YANAR GIZO ( INTERNET)

Image
  masu sauraren mu barkan mu da saduwa a wannan lokaci, kamar yadda aka sani cewa wannan shafi mai albarka an kirkira shine domin ilimantawa akan fasahar Da kere-kere . 

Fasahar sadarwa

Image
Masu sauraren mu da biyan mu, barkan mu da sake saduwa a  wannan makala tamu mai taken                   (fasahar sadarwa). Kamar dai yanda aka sani fasahar sadarwa fage ne na Musamman da ake kira da  "communication technology"  a turance, wanda yake kunshe da sassa daban daban, kamar Injiniyanci (Engineering), tsare-tsare (programming), tsarin sarrafa bayanai ( Data management system), wadanda sune manyan bangarori a fasahar sadarwa  ( communication technology).    Rabe-raben Fasahar sadarwa Fasahar sadarwa ta karkasu izuwa kashi hudu;- 1. Wayar salula ( phone )              2. Radiyo (Radio)              3. Talabijin (Television)              4. Internet ( yanar gizo) Duka wadannan an samesu ta hanyar fasaha ta zamani ta na-ura Mai ƙwaƙwalwa Wato " Computer" a turance. Wayar salula ( phone) , ɗaya ...

FASAHAR NOMA

Image
Barka da Wannan lokaci. A yau zamuyi bayani akan yanda ake yin noma a zamanance domin samun gwagwgwabar riba. Kamar yadda muka sani NOMA sana'a ce mai mutukar muhimmanci da baza a iya misaltawa ba. Don haka ga duk wanda ya yi shirin yin noma do wajibi ne gareshi yasan abubuwa kamar haka;- 1. Noman damina ne ko na rani 2. wace irin kasar noma nau'in abinda za a noma ke bukata. 3. A ina ake samun Iri mai inganci. 4.wace irin kulawa shukar ke bukata. 5. wane irin taki shukar ke bukata. 6. a ina ake siyasar da kayan gona da daraja. Wadannan suna daga cikin muhimman abubuwa da mai sha'awar noma Yakamata yasan su, kafin ya Fara aikin noman sa. kubiyo mu sannu a hankali zamu ci gaba da yi muku bayani dalla dalla.

F&K

Image
Barka da zuwa wannan shafi Mai Albarka